Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne kan martani kan maganar cin 'yancin gashin kan kananan hukumomi a ...
Bincike ya nuna cewa tsaftar hannu yanada matukar muhimmanci a rayuwar al'umma, kuma yana da rawar da yake takawa wajen kare ...
Shirin Domin Iyali na wannan mako, ci gaba a tattaunawar da muke yi kan yadda ma'aurata za su hada kai don tallafa wa juna a ...
Payne ya sha bayyanawa a bainar jama’a cewa yana fama da matsalar shan barasa, kuma ‘yan sanda sun samu rahoto akan “wani ...
Najeriya ta karbi rukunin farko na alluran rigakafin zazzabin ciwon sauro samfurin R21 guda 846, 000, daga kawancen kasa da ...
A cewar masanin tsaro, Rabiu Ladodo kamata ya yi a yi wa jami'an tsaro adalci domin ba duk bindigar da ke hanun dan ta'adda ...
Kungiyoyin farar hula da masana sun yi suka ga wannan yarjejeniyar kasuwanci, inda suka ce za ta kasance nasara ga wadannan ...
Hakan na zuwa ne bayan da sakin ruwan da aka yi daga madatsar ruwa ta Alau ya hallaka fiye da mutane 30 tare da yin awon gaba ...