Mikel Arteta ya ce Arsenal ce za ta lashe kofin Premier League na kakar nan, ba yadda ake hasashen Liverpool ba.
Use precise geolocation data and actively scan device characteristics for identification. This is done to store and access ...
Manchester United ta yi ban kwana da FA Cup na bana, sakamakon da Fulham ta doke ta 2-1 a Old Trafford ranar Lahadi.
Tottenham ta yi nasarar cin Manchester United 1-0 a wasan mako na 25 a Premier League da suka kara ranar Lahadi.
Arsenal ta yi rashin nasara 1-0 a hannun West Ham United a wasan mako na 26 a Premier League ranar Asabar a Emirates.
Arsenal ta doke Leicester City 2-0 a wasan mako na 25 a Premier League da suka kara a King Power ranar Asabar. Gunners ta ci ƙwallayen ta hannun Mikel Merino a minti na 81 da kuma saura minti uku ...
Chelsea ta yi nasarar doke West Ham United 2--1 a karashen wasan mako na 24 a Premier League da suka kara ranar Litinin a Stamford Bridge. West Ham ce ta fara cin ƙwallo ta hannun Jarrod Bowen ...
Meanwhile, Al Wasl -- who are featuring in the knockout round in the ACL era for the first time -- may not be as illustrious ...
Everton da Manchester United sun tashi 2-2 a Premier League ranar Asabar a Goodison Park. Everton ce ta fara cin ƙwallo ta ...